Advertisement

Ad code

Damata Hausa Novel Complete

Barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka inda muka kawo muku littafin damata Hausa novel complete.

Damata Hausa Novel Complete


Compiled  by Umar  Dalha



Bismillahir Rahmanir Rahim 


          DAMA TA

            
               Na
                
         Batul Adam jattko

KAINUWAAINUWA WRITES ASSOCIATAN    


Damata Hausa Novel Complete: Tuki yake a hankali  cikin wata katuwar jeep kiran  vence Yana karewa garin nasu kallo kamar ba anan aka  rage ran dunbin al umma ba  sosai yake kallon mutane  wanda yasan badan bakin glass  ne ba bai isa yayi wannan tafiyan ba anguwan gargar anguwa ne na masu karamin karfi amma cikin garine sosai dan  makota suke da shewuri.

Damata Hausa Novel Complete

  
        
Wayan sa ce tayi ringing  yajawo yadauka  yace  Allah yatemaki  ummi na  daga ummi tace kamal be gaya maka inason ganin kaba    
Ya gayamin ina gidan abba musa ne gani akan hanyan dawowa tom kazo gidan yafatime  nasa hanif ya yauko Hadim dinma gata nan kazo muna jiranka 
Yace ummi lfy kuwa
 tace se kazo de
   tom yace cikin jimami  dan dagajin yanayi muryan ummi yasan babu lfy 
 Sauke wayan yayi dai dai da  hango wata mata da take  taku dakyar  dalilin tsinkewan takalmin ta  ga shijab dinta a yage tabaya sosai   duk da bayan ta yake gani yasan tana bukatan temako  sosai dan shi baya ganin irin wannan yawuce 
 Horn yayi tare da dan zuge glass din kadan yanda baza agane shiba  yaci gaba dayin horn din amma matar ko juyowa batayiba  yadan sake lekawa  yace iya ba kyajin ranane g 
 Magan nan ne yamakale masa   ganin yarinya     wanda bazata wuce  15 ko  16  dasauri yakarasa  parking      dan zaton sa tsohuwa ce
 cikin harshen barbarci  yace ke  ba kyajin rana ko bakiga shijab dinki ayage ba  har yazu bata juyo ba  
   yayi wani tunani azuciyar sa  yace ko de mahaukaciya ce dan ya manta da halin yan Nigeria masu wasar da maskinan su a titi   
Danshi dafarko  yadauka  tsohuwa ce  yatemaka mata yakaita inda zai siya mata takalmi   
   
     Amma ganin yanda take taku anise yasa ya gane ba alamun hauka atare da ita    yasake cewa  ke bakiga hijab dinki ayage yake ba tabaya  kuma kina tafe cikin rana   
  Sai  asan nan  ta  juyo 
 Cikin tsoron taja da baya  
Ganin  bature yana kanuri sak   shiko yazuba mata ido  yana kallon ta  sai a sannan yagane  tana da zanen bare bari a fuskanta amma kanana sosai   kuma bibbiyu ce akowane kumatunta  kawai  ba irin taran nan nacika fuska aka mata ba  amma bakace sosai  duk da harda kazanta  karin bakin nata  hancinta baida tsawo  amma baza akirashi Tami lelle ba sai amfkin  ido wan kam tana da shi masha Allah

    Kallon ta yake yana tattare fuska dan wani irin yawu da yake taruwa a bakin sa dan shi yana da tsantsani sosai  
 Daurewa Yagi yasake cewa tom tunda bazakiyi magana ba ina fatan de ba kurma bace dan tambaya zanmiki 
 Ahankali tsoron ya dan ragu   tunowa da tayi ana aikin titi a unguwan  turawa suna yawan wucewa ta dan matso tace mezaka tambaya
 
 Yace ina zaki Ta  daga hijab dinta tayi ta nuna masa allon da yake rungume a kirjinta     tace karatu  

Yace tom ya akayi kike yawo takalmi a tsinke
Tace bayan nafito ne ya tsinke  
Yace tom  shi kuma hijab dinfa  tace malam yace karna kara zuwa da wannan yayi datti
Azuciyan shi yace wannan dinfa  
   Tom meyasa baki sa wani ba kallon sa tayi 
Tace banida wani
   
Yace tom  ni idan kinaso zan temaka miki kisiya kinji  ko har da kayama kinga wannan duk yakode    kina Budurwan  idan kina wannan shigan waze soki   tace  ai damage bawanda ya taba cewa yana  sona  shima  shatiman  da baba yace yabashi ni ya karbane kawai dan dole  dan yafi kowa tsanata acikin almajiran baban   balle samarin anguwan mu ko kallo na basayi  mata sanne masuke cemin yanga acikin datti ko yanga acikin tsumma  yanzu haka da kawaye na muke  tafe suka wuce ni  wai  bana sauri ko menakewa yanga acikin sun har da yan gidan mu  ta kareshi maganan kamar zatashi kuka 
Shiko zuba mata ido yayi yana  kallon ta kai daga karshe ma har wayan sa yaciro yana  mata video  zaikaiwa Hadim  dinsa tagani yasan  abin dariya baya mata kadan  dan yasan yana bata lbr zata ce ya mata bakin kici da bai dauko mata ba   
 Ya kawar da tunanin 
Yace   zai soki kina wanka kina Gyaran jikinki kinji  ko amma ahaka ai ba zai soki ba   tace tom ai ni mamarmu  makauniya ce bata aikin abinci sukuwa sauran matan kudin cefanen gidan suke dauka su sayawa yaransu kaya  muko sede mujira na babanmu sai sallah sallah yake mana  surutan ta  ya ishesa dan  haka yada katar da ita  m yace tom  shikenan zan baki kudin da katina idan kudin yakare kimin mana zan sa akawo miki se kibawa mamankin tasiya miki duk abin d yan mata suke siya na gayu

Zaro ido tayi tace kai maman ai fada Za tayi sai de na boye  nasiyi kayana da kaina  adena renamin   gabuwan har ta aiyana yanda idan tasamu sutuura zatayiwa yan gidan su

Bandir din yan dubu dubu yadauko guda ukku yahada da katin sa yasa aleda yabata  takarba  tana godiya   sai a san nan ta kare masa kallo ta sake kallon sa  tace ni kamar nasan ka  ina ganin fuska ka awani waje amma nakasa tunowa amma nake ga kamar a TV ne ko
dariya yayi cikin mamaki yanzu dama a Duniya akwai inda ba asan shiba  abin  mamaki ma akasansa akasan nashima acikin garinsu  amma wannan bakaraman  bakauyiya bace yana da tabbacin bayar gari bace kawai bayan gashinan yana zaune nan ma yana hango wani saurayi da riga me dake da photon sa ajikin sa yanzu wani ma yawuce da hulan me dauke da fuskan sa  murmushi yayi yace dan bani ledan nayi man tuwa  tana meka masa  ya bude yadauko  katin ya yaga wajen sunan shi ya bar wajen number kawai yameka mata  yace idan kina da matsalan kikira yaja glass yazuge ya tafi  
 Itakuma ko duba ledan bayayiba balle tasan meye aciki tafara sauri  dan tasan zata doku  awajen malam  
Adai dai gate din kofar gidan yayar  ummin kuma uwar matar sa  yayi horn megadi ya bude masa  yana daga maga hannu dan yane  waye  yayi parking yafito  yana daga wa megadi hannu  kai tsaye  babba falon gidan yashiga  gaban sane ya fara faduwa idan kunnuwan wansa ba yaudaran sa sukayiba sautin kukan  matar sa abin kaunar  sa ya bashi
ai dasauri yakara sa shiga  itama  tana hangoshi da gudu ta karasa jikinsa habibi yawwa  kazo kagaya musu wllh  ba kason kowa seni kaji abinda su  mama da ummi suke cewa kuwa  kafada musu wllh bamu sara rayuwarmu  akan zamu zauna da wata ba kace musu nima zan iya haihuwa kamar yanda likita yace  karsu mana haka kace musu bana son kishiya zaku rasani  wllh zan kashe kaina   
Shi abin ma dariya yabashi  
 Dan bai fahimceta ba  
Ahankali ummi ta taso takara sa gaban su  ta ja hannun su suka zauna tace  haba  Hadim dita  namiki bayani tunkafin yanzo naso ki fashinta ki nusu muyi shawara yanda zamu bullo wa al amarin  ni da uwarki ciki daya muka fito  yanda bazan so ace anyiwa jidda  da nabila da na haifa kishiya ba bazan so  amiki ba  se  dan dole  ki  daure ki fahimta kamar yanda mahaifiyar ki tafahimta   
Yayar mijin na bata son zaman lfy ita ta hada wannan abin tun farko bake taso  nabill ya aura ba  ZAINABU taso bashi acewarta mu shuwa muna mallake miji ni nagama da kanin ta dan ma bazan bar musu ba zan aura masa yar yar uwata mu mallake nabill din da shine karfin gidan  da ker alh yada ge akayi abin amma kinga wannan karon alhjn da muke samun  daurin gindinsa hardashi acikin bamu zabi  agabanki akayi komai  
Sun bamu wata shida idan baki samu ciki ba ko  yayi aure ko yasakeki ko muga 
hukuncin da zasu yanke  ni nasan dama suna cike dani hukuncin da zasu yanke bazai mana dadi ba gwara muyankewa  kanmu kafin  suyanke mana ki daure yata kishiya bazata miki komai ba da gani har mahaifiyarki muna dasu me suka rage mana 
Kan uba se yanzu  Nabill yagane me ake nufi  cak yameke yana  kada kai sam ummi wllh ba a haifi uwar matar da  zan yiwa matata kishiya ba  kai ko mutuwa ta yi  ina kishin yi bata kishiya  ummi kubar wannan mgn dan harkun sa na tsaneta tunkafin  ace na aurenta   dan duk matar da  za ta zo gidan mu a matsayan kishiya ga Hadim ummi abin tausayice  kuma ai
Kai dakata inji ya fatime  uwar hadim din ta katsehi  
                 By 
          Batul  
Muje jezuwa
DAnba da shawara ko ne man karin bayani 08062383027
2111 100 pm 234 806 238 3027 DAMA TA


                      Na

            Batul Adam jattko


2


KAINUWA WRITES ASSOCIATAN

Kuma  sai  ta  kwan tar d  murya 
  Nabil mu cire son zuciya  mukawar da zargin da dan gin mahaifinka suke mana nace wa ganin yar muce ah gidan  shi yasa muka ki Daukan mataki  aure shekara  shida ba haifuwa    
Yin auren me  Zai rage ku dashi  na gani dana haife ta ina tare da  kishiya haka uwar da ta haifeka kai tana tare da su  wata kila ni ta gado dan se da nayi sheka ukku  a gidan nan ban samu  ciki ba se dahaka  kawo halima ta samu ciki ni ma Allah yaba ni   kuma muna zane lfy kai ma sheda ne  tuda ita kan  ta  Hadim  sunan  kishiya tace

Wata kila rabon wata yana ga ba danata yaza muyi   kunu su kuyan kewa kan ku shawara ka fin lokacin da aka baku yacika   kuci gaba da addu a mu ma zamu taya ku  
  Da kyar  suka shawo kansu  suka  hakura akan  za su nemi mafita ka fin lokacin yayi 
 
    Atare suka fita da su ummi ummi ta shiga motan kamal  Hanif yaja na sa Hadim da Nabil suka shiga nasu 
   
Suna tafe ahanya 
Hadim tace yanzu my star dagaske  auren zakayi 
zuyowa yayi ya kalle ta bai ce komai ba ya zuya ya cigaba da tukinsa 
Cikin damuwa  
 Bawanda yakara magana har suka ka raso gida   
Kaiyatsaye  

Bedroom  suka wuccce shikam ma wayoyin sa yazubar akan gado ya wuce bethroom ya sakarwa kansa ruwa  bai jima ba yafito  ya sameta  tana rike da waya tana kallon wani abu tana cin dariya  
Matsowa yayi kusan da ita

yace yade  
Me a ka masa meka masa wayan tayi  shima dariyan yayi  ganin wannan yarinyar da zun lokacin da take ta zuba  

tace wai ina kasa mota na tashi a lawan bor nefa nagan ta a hanya nayi nunanin matsohuwa ce ahe wai yan mata ce  
kasan meyabani dariya wai da tace  almajirin baban ta da za ahada su ma baya sonta 
tom hauka yake  mezai so anan kinga hakoran ta kuwa  
 hadim ajiyan zuciya tayi tameme ta  waze so ta da Nabil yafa da aranta  a ranta  
 Anya wannan bawata    DAMAN Allah yajefo musu ba  Ta ke tambayan kan ta 
A fili kuma tace 

my star kasan  me na ai yana 

ah ah yace tare da mekewa yayi ida
Drssing mirror  yake tace   mezai ha na mucika wani burin mu akanta 
yace kanwa  

tace wannan yarinyar mana wllh nayi wani nazari 
bakiga na mata duk wani abunda zan mata ba harfa  number dina nabata  idan kudin da na bata yakare ta nemeni san sa hamza  yakai mata na tausaya mata 

tace niba wannan tunanin nayi a kan taba Ta sowa tayi taka raso inda yake ta lakuci man tana shafa masa

tace  mafitan da su mama suka ce musa mo ai inaga itace mafitan

yace kefa wani lokacin bakya tunani a inda yadace ita kuma wannan meye ga minta da zancen dazu  
Yatashi yabude wahdroof ya dauko jallabi yansa  yasa   ya tada sallah  

Ba yada zatayi ita ma ta fada bathroom san da tafito yar ya idar ya haye gado  se da tayi sallah ta shafa mai  da duk abinda zatayi  tasa kayan bcc ta ta yaye bargon tayi 

tace katashi muyi maganan my star  kasan  bamuda i sheshen lokaci  gashi nanda sati samu bar kasan nan  ga kuma  DAMA tasamu  wannan yarinyar  itace  kadai   
DAMAR Mu 

wai mekikeson cewane ni fa kinsan idan ba fai yace zance kikayi bana ganewa  

 tace yawwa yan zu zaka gane idan kabani hankalinka  
 Kasan nayi 2  mubi daya da gacikin  shawarin doctor  muktar kaki 
yace amma ina ce kafin yamani shawaran se da yaga yamana illolin yin hakan  tunda ance  ba haihuwa ne bazakiyi ba za ki haihu mahaifan ki ne anesa muzubawa  sarautan  Allah idon mana har se mun dauki wani abinmu  mukai wa doctor yan hada sun bamu da bayan sun tabbarar mana da balalene asamu halitta mekyu ba 
Ba tun asan nan muka rufe maganan doctor na  mu dauki mani na da naki mukai ba 
Afusa ce ta fara  maganan dan tasan idan tayi san ya ba zai karbi uzurin ta ba
 itama afussa ce tace  yakake  son muyi ne nabil  tun nuni naba da shawaran muje gidan marayu mudauko  kace  baha kaba

yace nifa bawani gidan marayun da dan je dauko dan kowane shege  yazo yafi karfina yaran yanzun wanda aka haifa ma yasu ka kare daiyayen su balle mu dauko  wan da mamu san asalin saba   

 tace ai shiyasa na ce maka gawata  
DAMAN Allah yakawo  wllh idan baka yarda ba se de ayita ta kare dan na gaji nace wannan kace  ba hakaba  

ooo my sweet kifadi  DAMAR muji   
tace kaauri wannan yarinyar  me allo 
wattt  
Yace yana durowa akan gadon  
Dariya hadim tayi dan tasan dole za ta fuskan ci wannan kalubalin awajen nabil       hannun sa takamo tazaunar dashi akan gadon  

tace please  shiyasa nace kanusu 
  
Bawai aure nake son kayi ta ita kamar kowa ba 
Assalima za kayi auren ne batare da sanin kowa adan ginmu ko na baban ka ba  dan za ka aure tane dan ta haifa mana yaro ka sake ta batare da  sanin kowa ba  
Katse ta yayi da cewa ta haihu dawa
Dariya tayi tace  damu mana  yace ta ya zata samu cikin ko 
kezaki mata cikin kenan ko

dariya tayi 
tace kai zakayi   
  
yace baki ji dai dai ba 
tace mucire maganan wasa fa dan naga wasa ka dauki abin
toai wasa kike shiyasa
Kukata fashe masa dashi
 Ya dago ta 
yace meye haka hadim  
tace wllh idan baka yarda da  wannan shawaran ba nasan ba nida kowane ma sayi awajenka  kanuna  min iyaka ta
Kuma daga wannan ni   dakai kowa yaji  da kansa   dan wllh bazan zauna a namin gorin haifuwa ba  kuba bazan yarda   kamin kishiya ba 
  
yace bayan  zu da bakin ki cike iran na miki kishiya ba  ni ina fada baki da kunfa agaban su ummi aganki Ashe ba kya kishina  
 ashe son naki abakine 
 
Wllh duk tausayin da nake yiwa yarinyar da kika hada ta dake kin ga harna fara tsanan ta   sabo bazan iya yi miki kishiya ba   ko ta mutanen kirki ce balle wannan  Birki ceciyar 

tom shikena zan samowa kai na mafita hai ma kasamo naka ciki harda shirin rabuwa dani  muddin ba zakabi wan nan DAMAN ta karshe ba
tameke zata fice yarukota ganin bai taba ganin irin wannan  bacin ran atare da ita ba  

 yace  tom  gayanin yan da abin zai kasance
Murmushi tayi 
tace  abin zai zo da  sauki dan  naga yarinyar ta na da kwadayi  zakaje mata da suffan yau dara  kaci kana son ta amma a gaggau ce kake son daura auren  se kace ciki sati  kai ba ba zauni bane tunda talakawa ne iyayen ka ga bawani bin ciken da zasuyi  dan zaka tura kudi ba na wasa ba    idan suka amin ci se ka tura hamza ya yi maka hayan iyaye  kar ka bari su iyayin su kan ga ido da ido dan nasan baza su ka sa  gane kaba   
  Katura hamza a shine mijin  a yi auren ba wanda yasani mu tafi da ita   ta haifa mana yaro   idan burin mu yacika mu tarkato ta  kaga basu da  ikon jadamu ina ma zasu gan mu 

Murmushi yayi 
 yace  Gaskiya nayar da da akecewa kanlalin mcce baya gamuwa har tagaba yayuwan ta  
Iyayen nata wane irin iyayene za su yarda dani ciki sati  me ki ke nufi da ta haifa ta bamu  
Kina gani duk daren dade wa Gaskiya bazai yi halin  saba

Ummmm ko  nabil ze yarda da aure yarinyar  
Wacece yarinyar da nabil yakira me allo   
     By
Batul Adam jattko    
08062383027
2111 100 pm 234 806 238 3027 DAMA  TA

3    
             NA
      BATUL Adam jattko 

KUINUWA WRITES ASSOCIATAN

Cikin konciyan hankali take takun ta har ta iso makarantan allon na su ledan hannun ta ta  boye cikin shijab  dinta  ta fito da daya hannun ta me kawa  malamin  malam tashir ya yamussa fuska yayi alamun baya so ganin ta  
    Bulala 2 ka wai  yamata  
Dan bayason ga ninta a gaban sa      memakon 5  dayake yiwa kowace maka yarriya idan ta makara 

kusa da kawar ta ummahani  taje ta zauna ka mar yanda suka saba 

kowa karatun sa yakama dan  mlm akwai gyara ba yason  jin ko mai se krt  
 
A na tashi yan gidan su sukayi gaba dan  baza su iya da tafiyan taba 

 hatta  kawar ta 
 ummahani ba ko yau she tafiyan sun 
Yake zama daya ba 
Daf daza a kira magaruba ta shigo gidan ba tare da  sallama ba kamar yan da tasa ba  

Gidan su babban gidane da  babu irin ta akaf anguwan   bawai kyau ba girma  ban garen baban su za ka fara cin garo dashi idan kashiga gidan  nashi ban garen kan  yahadu  iya haduwa   
Se ka bi tawa ta kofa ze sada ka da bangaren matan gidan wanda yake  ajere ka mar islamiya  babban  baran dane  da kuna fudu ajere  kowane  daki falo ne da ciki    kai saye dakin su ta wuce ba ta yiwa ko  mamar ta da take ko fa magana ba duk da bagani take ba  bako bai a falon nasu ko  tabur man kir ki babu   kicibis sukayi da  kanwata  bagana  wan da dama su 2 ne agun   uwar su

  tace kai  ya fandau  yau kam ba  tafiyan yangan ba rarrafe kikayi ko

_da harara tabita  ta wuce ta   
Da kin ciki tawuce da zauna abakin  gadon ta me runfa  ta bude ledan  ido ta zaru tare da sa hannu ta rufe bakin ta  dayake shirin fasa ihu yatona ma ta asiri  gani duk wannan nauyin da take ji a ledan  ashe bakomai bane illah  ma kudan kudine    bata taba ganin kudi haka ba ya zatayi da wannan  kudin bata isa ta tunkari  maman ta da  shi ba to tashi tayi taboye acikin bakkon kayan ta  jikinta se rawa yake   magaru ban ma ka sa fitowa tayi tayishi  se kusan ishsha   tafito tayi alwalah  tana idar magaru ba aka kira ishsha ta ji anata  karatun dare  dayake   ana karatun dade  a gidan  su duk yaran anguwa haka za su cika filin gidan da yake waje aka ware  a ha katangi  manyan almajirin ne suke koyarwa dasu

 WACCE  FANDAU 

  ya ce ga  zanna  moodu  babban malamine  me fada aji agarin  meduguri        yana da Gaskiya sosai  da amana  yana da  girma a idon mutanen gari  sosai   ba yadaga cikin malamai  masu subbace subbace duk da malamin  tsoro ne haka yana ka ramasa girma  amma ba shida ko mai talakane sai ilimin  da barin jini ganin
 haka shehun barno ya bashi  muka min   zanna wato hakimin anguwan  da suke  yana  da mata 4 da yara  da dama dan yayi aure aure da dama wasu sun fita wasu  sun rasu  
 Matar sa ta tsakiya wato aisa   yaran ta 2 mata wato  fandau  da kuma     bagana    tanada  ra ruran idon dan bata gani  hakan  yasa kishiyoyin ta suka rena ta  dakuma  hade mata baki   
Dan ko awajen mijin bata da baki  dan cewa su kayi   tana zaune ba zasu dafa  su bata ta  je ta kwan da miji ba to aikin gidan  ga me  ido ma yaya   
Balle  makahuwa    duk da da baha take ba da ga  baya  tagamu da shi  
 
  fandau yarinya ce  me  jida kai duk da bawani kyau ne da ita ba ga shegen kazan ta duk hakan yana da nasaba  da yan da yanayin gidan su yake  dan gidan zanna  matan sa ba abinda suke samu  balle      ita da uwar ta take makahuwa  
Zanna moodu ya daukawa kansa nauyi da yawa  dan albashin da ake bawa hakkimai  dashi ya dogara  yara da surukan san  na yaran sa maza  shine yake ciyar dasu  ga almajiran  sa ba sa bara yana siyan  kowai ya ajiye  baya bawa  macce  kudi shide idan  kana da   damuwa idan kagaya masa yagah     
Ya da ce  to yana ba yarwa  suma sauran matan   dan cuwa cuwan gida dashi suke fanta mawa

wannan yana bawa fandau takaici tunda  mamr su makahuwa ce ana kawo ko mai agaban idon su za a raba  sabulon wanka dana wanki da sauran  abubuwan  amfani  amma  baza a  basu ba shikuma  zanna moodu  ba me kula bane  ita kuma  mama wato  aisa abin duniya bai da meta ba se tayi  wata bata rike  ko biyar na kanta ba  se  idan  wasu daga  cikin  almajiran  gidan da suka manyan ta idan suka  kawo ziyara  su ma basu ahan ma ba kullum  ake bawa  Aisa  ba  wanda suka san yanayin gidan  ne ma suke bata nata  a hannun ta

       tana kwance   tana  tunanin  yanda   zata   fara  sarrafa wannan kudin  dan ta sani ba  me tsareta  ina tasa mu da tambayan  tunda ba me bata lokacen da batada shi  
Kuma ba matan gidan kan su suna shayin ta balle yaran su maman ta ce kawai ita ko ba gani take ba za ta gobi  bagana tace kar ta ga ya mata ta sinci kudi za ta siya musu kaya 
 haka ta kusan kwana  tayi  tana  juyi
Har gari yawaye da yamma l
 _ lokacin  zuwa bakaranta yau balefi   tayi wanka  dan tazare  dubu a cikin kudin ta tsayo sabulu tayi wanki  ta siyi takalmin    fes  take  tana  takunta kamar yan da ta saba  allon ta cikin shijab    
 Ita daya kamar kullum 

Jitayi  gaban ta  yafada dam  san da ta hango motan  jiya ta tabbatar shine dan  ita bata taba ganin   irin saba       zubawa  motan  ido  tayi  karfa  yace  zai karbi  kudin  sa  dan yayi  yawa ko de a rashin sani  yabata   wayyo ni Fandau yazan yi idan yace zai kwace 
Har takaraso tana wannan tunanin  yita yi ka mar zata Zuce  
Taji yace 

 me allo ba gaisuwa   

Yau ma kamar jiya dan  fito da kan sa  yayi   
Juyowa  tayi 
tace 

                 By
      Batul Adam jattko
08062383027
2111 100 pm 234 806 238 3027 DAMA TA 
         
                NA
       
          Batul Adam jattko

     4

  KAINUWA WRITES ASSOCIATION

 banza  takai  bane tadan rage tsowon  ta tace  ina  wuni
            yace lfy  
shiru tayi   shima  haka   ita kam  jira take taji  yace ina kudin
  Shima haka bai san ta ina zai fara ba  yadaure 
yace  se kika ganni yau mako  
  tace eh ai dama kudin da ka bani nasan  baka  san  Yayi yawa hakaba  amma ban zata zan gan ka  ba ban fito  maka dashi 
yace a a ba wannan  bane yakawo ni  a kwai maganan  da na zo    
Miki dashi ne 
tace ni 
yace eh 
Amma  kaganan Gaskiya batanan   bane 
Dan  ni agarin nan ba kara  min mutum  bane  bazai yuwu  na tsaya da  macce  a cikin gari  ba 
Idan bazaki damu ba ina neman wata alfarma  awajen ki

 tace ni kake ne man alfarma  awaje  na bani da wata aba da  zaka nema  awajena   

Inma akwai zanyi ko menene 

 yace na gode 
Inason  nayi magana  dake  gobe  amma  ba anan ba da fatan zaki min Wannan  alfarman  
cikin tsoro tace  aina zamuyi 

yace a inda ba idon jamaa
 
tace inane 
Yadan  yi shiru  can 

yace kin san  nabil shid international  hotel   

Cikin tsoro tace a a      
to a nan zamuyi magana  saboda  mushin man cin sa kin san nace   
Inason na te maka miki

tace eh amma ai kudin da kabani  sun isa har sunyi  yawa ma nara sa yazan yi da su

Cikin kosawa da maganan da ita 
 yace  kinga ke ma karatu zakije  ni ma inada abin yi  gawannam  kibawa  dan napep  din  da zai kai ki nasan  zai kai ki har wajen  

Wannan kuma kibawa wayan da suke get din     ina son 10 na safe  yamiki  acan 

Gabuwan se kawai tasa hannu takar ba   shiko yaja glass  yazuge   yayi  gaba abinsa  yana takai cin wannan  wahalan  Da  Hadim  ta zanyo musu  



Itama haka taja kafa tayi  ga ba  
da daddare bayan antashi akaratu suna zaune su ukku        
Ada kin su Fandau
tace mama gobe inason zuwa gidan Zahra  da safe

Mama tayi shuru yau kuma Fandau  da kanta take cewa zata gidan kawa  
  Itada  ko gida jen yan uwan ta wanda suke  uba  daya  bata zuwa gida jen su  duk da da wanda suke auren masu kudi  sauran yan mata gidan suyi ta zuwa suna samun alsheri  amma  ita ko  sun zo gidan se taga dama take musu  magana  shiya sa suke ce mata me girman kai  ka zama   me bakin  hali

mama ta nisa  tace mezaki jeyi

       Fandau  tace tun bikin ta banje  ba  kuma  ranan da  tazo  tace idan banje  ba ko tazo anguwan baza ta zo gidan nan ba

Zahra kawar Fandau ce duk kawayen su ba meyi da ita kamar  Zahra  da ummahani
Mama tace  tom se kuje  ke  da yar uwar ki
                Ta juya tayiwa  bagana  wani  irin kallo na baza ki bini ba

bagana  tace mama inada  hadda           gobe bazan iya fita ba 

mama tace  shikenan  taje ita daya tunda  a gidan  ba  kula mutane  ta ke ba balle  ta samu  me rakata
Fandau addua ta ga   Allah  yashiya ki  kiza ma mai daukan duniya saukake  inji mamn
Fandau  batayi magana ba ta haye gadon ta ta juya baya  tayi  kwanciyar ta  

Da safe balefi  tayi wanka  ta bude bakon ta taciro dubu 2 Allah sarki  agaban mama tunda  bagani  take ba ta mata  sallama 
mama tace  gashi bani da kudi da zan baki ki hau mota

tace bakomai mama  zan taka da kafana 
              Mama tace 
London ciki fa akwai nisa
mama se nazo kawai  
tom kigai sheta
zata ji  
Tace 
Tafice  ko kallon mutane  gidan batayi ba tafice  
Ta taka har junction din lawan bor ta seda dan napep  tame kamasa  takar dan da  yace ta bashi  yakar ba ya karanta  yace kai shid hotel     
tace eh 
yace zaki bada  dari biyar  
Shiga tayi tace muje  
            Tafiya sukayi menisa  har a wa guda har suka wuce ngmari airport    
cikin tsoro tace aina  zaka kai ni  ne haryanzu  bamu zo ba

juyowa yayi kalleta   yace kin dauka tafiyan kadan ne  tuna nina mazan samu fasunja  ahanya nace  dari biyar  din kahi ban dau kowa ba Gaskiya dubu zaki bada 
 tom tace  parking yayi dai dai  wani  mayen beni  wajen haduwan sa ba a magana  

Yace tom muzo ta cire  dubun  ta bashi  
Tafito  Gaskiya  anya za ta iya shiga wannan waje  tun da take ko a film bata taba ganin haduwan  wajen  haka ba  Sojoji dasuke gadin get  din suka zuba mata ido alamun  rashin  yarda  dan  batayi kama da wan da ta isa tazo wajen ba tsawa suka mata  tare  dacewa  ke me kike anan  dan atunanin su yaraken muta nen  sune wato boko haram
 itako cikin tsoro  
Ta tattare zani zata gudu  aiko sukayi kan ta gaba daya   tafko ta sukayi  ai bata san san da ta saki  fisari  ba  na uran su suka sa suka cajeta bako mai jikin ta  
Tan bayan ta sukayi  me tazo  yi
cikin in ina tace wani ne yabani wannan yace nazo nan  ta meka mu su  
Takardan  hannun ta na izini shi gane da ga oga    suna karan tawa sukace tabbas tubutun  oga ne  amma   duk da haka basu gaskan ta ba suka ce bari   a kira shi  
Salees  kira shi  salees  yaciro  waya
Ya kira ya masa  bayani  yakashe  wayan  yanacewa  yace ashigar  da kita  itako  

Ta kasa komai  dan  ita da zasu bar ta gida zata koma in ko tashi ga nan to  ta seda kanta da kata  dan ginin wajen a mar ba a meduduri  ba 
Wani ne yawu ce gaba yace  muje ko 
Ba  yan da zatayi  cikin fidda rai  ga  rayuwa  tabi bayan sa dan baza ta iya musu musu ba  

     by
   Batul Adam jattko
08062383027
2111 101 pm 234 806 238 3027 DAMA TA
      
             NA


      Batul Adam jattko

   5
Kainuwa writers
Association
  Haka tabi bayan sa
Suka shiga wai ai waje bakomai bane kallon naciki duk da  tana cikin tsoro seda ta dinga ware  ido tana bin  wannan  katon gida da kallo  wanda  baza tace ga iyakan hawan ba  mutane suna shige tafice  duk yangayu   su ba babban  ginin suka dosa ba wani waje dagabayan  sukayi  wannan  ginin sa kamar gida ne haka  madai dai ci   get din taga ya ja 

Suka shiga shima wajene  na musam man  ya hadu  da gani wajene  nashakatawa  bakowa wajen  kusada swimming fool yaja mata  kujera  a cikin wani da bukka  
yace kizauna nan  bawan da yake shiga  se ban yan bakin oga ko shi  kansa

Itade batayi magana ba   dan tana cikin tsoro   
 yace me za a  kawo miki na ci Ko sha
Bata  kalle shiba 

tace komai ma
Salees yaju ya yana mamaki me ya hada  oga da wannan  kuma duk  da an san  temako halin sane  amma  mey zai wani ce akawota  wajen sana musam man  haka
Bata taba komai  ba a abubuwan  da akakawo mata
  Bude get din akayi  motan yashigo
 Kusa da  inta take yayi parking  motan tabi da kallo dan ba ta ta ba ganin irin taba bay fito ba yadan Zuje glass din 
yace rufe  bakin ko  
Se asan nan tagane shine 
Kafan sa yafara sauke wa  kafin yafito gaba daya 
  gabanta taji yaba da rasss ganin ahe mai  temako yawuce yanda take sammani duk ahe  kallon tsoro  take masa  kuma  azaunea mota take kallon sa
Dogone irin zan bat dinna  sayeyye  baka ken kot ne ajikina sa bakin glass din sa ya dace da mekekken  hancin sa bari ko ba a magana ahaka yadi ga taku da takalmin minsa sawon ciki shima bakin  
Itade zata iya rantsuwan  ba ta tabaganin  ganin namiji  d yagaji d kyu haka  ba ahe da mada irin su a agarin nan itade  ayau  se  taji wanene  
Ko shuwan  ne  amma  ai a anguwan su ma akwai shuwa 

Ba irin suba ne  kanshin turaren nan nasa tun ane sa yake bugan ta  har yaja kujera ya zauna  bata dena nbin sa da kallo ba 
Azuciyan sa yace  kode mayya ce ne irin wannan kallo  
Amma  afili 

yace  baki hanci goshi duk nisu ke kallo  na idon ma bai isa ba yakare  maganan  cikin murmushi
Ita ko kunyan kama tada yayi dumu dumu tana kallon sa taji ta sun kuyar d kan ta 
Dan za muwa tayi tace 
            ina kwana  
yace kina lfy 
tace kalau 
tom alhamdulilah  
Shiru yayi dan baisan ta inda zai soma ba  
Wayan sa yacire  kawai yaturawa Hadim  sako cewa  ta ina zai  fara  
 Daga ban garen Hadim  dadin ta ji  ta yar da da mijin ta  ita ce ka dai a ransa 
Nan da danan ta turo masa  yanda  zaiyi  
Gyaran murya  yayi  yace yawwa  dalilin  gai yato ki nan  
Shine  ko kin san tun farkon gani na dake  shikaran jiya  na kasa sukuni   
  Ganin bazan iya jure waba yasa  na yanke shawaran ne man temakon ki  idan zan samu
cike da ladabi tace 

ai nace kane mi kowane irin temako zan maka tun ajiya  kuma  zuwa na nan zai tabba tar maka da hakan 
a hankali yafurta zaki  aureni

Cak tameke  ta na zaro idanu  ta na nunashi ahannu  tana girgiza kai 
Ta kasa magana  
Jita yi harshen ta ya mata nauyi
Da kyar ta lalumo wasu  kalmomi  tahada tana nunashi 

kai waye 
Mekazo nema wajena 
Kagayamin 
Nufin ka akai na
Dan nasan tabbas  
Da wata manu fa  amma 
Kabar ba ta bakin ka wajen cewa  kazo ne man aure na  ni wacece da  mutum kamar kai zai ce yana so 
Kokasan dalilin zuwana nan ma ganin baza ka cutar 
Da ni bane fa idan kamin za kaci amanan yar dan da na maka ka gaya min me nufin ka akai na kai waye kai  dan mafiya ne dan idan bawan nan ba  ba abin da za kayi dani  kadu be ni ka dubi kan ka kace kana sona 
Nabin azuciyar sa yace kin ji na furta ina son ki ne 
Afili kuma yace ke ma mutum bace se de idan zaki ce ba kyason aure na almajirin baban ki kike so
Tace wane ni inde har kai kanu na kana sona ni ban isa in ce bana son ka ba se dena san ma basa mun ka zan yiba baba na baya mgn ya canza ya riga yabawa Shatima  ni  ahan kali Nabil yafurta zai canza naki hadin kan kawai nake ne ma  
Tace bazai canza baka san baban muba  jin sa kawai  ko 
Yace ina zan jishi  nida ban san shiba
Tace kai baka san babana ba amma kai bako ne ko 
Yace waye shi 
Tace zannah modu ai kowa yasan shi 
Nabil cikin zare ido Nabil yace ki na nufin lawan din gar gar  Zanna Modu me waazin nan agidan Tv da redio  
Tace eh 
Murmushi yayi dan yasan dole yan zu Hadim zata hakura ta canja  wata shawaran amma dan ya kara gaskan tawa yace ke yarshi ce ta cikin sa shiya haife ki
Tace eh babana ne 
Yace agidan sa kike yanzu
Tace eh 
yace ba me kanin ki yace ke yar wani ne agarin nan inde zannan da na sani na gargar ne hakimi
Ne kuma babban malamine yanzu kina yar zan na kike ahaka
Tace ai baban mu ba ya damuwa da wani harkar  gida yaran sa manya su suke tafiyar  da komai na gidan niko mama ta bata gani ma
Yace aishike nan tunda bazai can za ba da ma tema kekkeni yace  yame ke tana ganin sa ya ja mota da gudu ya fice sai a san nan kuka yazo mata da kuma Babban a saran da ta yi na ga koshi ga rashi 
Shiko tukin sa yake ankali kwace  cikin rashin da muwa har ya kara sa gida dan aganin sa ya rabu da kah ra tunda  dama ba iya rayuwan aure zai yi da ita ba yana horn megadi fakin bai yi ba Hadim ta fito da gudu ta bude masa tace yade mai star anyi nasara ko 
Yace ba nasa ra kinsan yar gidan waye kuwa tace au har kasa mu iyayen ta kenan kunyi maganan ko yawwa  ita yar gidan wacece  yace bazai yuwuba yar gidan lawan Zannah Modu ce babban malamin nan  na gar gar  zaro ido hadin ta yi tace wllh karya take ita ta isa ma
2111 101 pm 234 806 238 3027 DAMA TA

            NA

       Batul Adam jattko


 
   gdy ga dukkan masoyan DAMA TA da kuma bada hakuri yanda page 1 yazo error tun asannan anmin gyara kuma na fara kaman tawa  dai dai se Allah  Allah ya gyara mana kura kuren mu 

        6
Kainuwa writers

   yazaki ce karya ne ta tabbatar min da haka se de kawai kisamo wani  mafitan 
kama hannu sa tayi mushiga kamin bayani yanda kukayi da ita  suna shiga 
Yaga yamata yanda sukayi  shiru tayi 
can ta murmusa tace my sweet baka saya kaji ra ayinta bane  gashi kanuna rashin damuwa agare ta kai da nace ka daure kanuna kulawan ka  gareta  kafin musa mu  tazo hannu  

Yanzu ina wayan da nabaka kaba ta
yace na bata  
tace aikuma akashe yake balle mune meta  amma yan zu kira salees ko ma bata tafi ba tunda kabar ta tana kuka kila tana wajen 

yace mezan ce  ma ta kuma
kaide kirashi  yaciro wayan sa yaki ra salees  
yace kana jina salees yace yes sir 
wanan yarinyar tana nan ko tafita
salees yace ah dama ba tare kuka fita ba ai nadauka tare kuka fita ka na fita na kulle get 
yace tare mukazo d zamu fita tare ko kaga tayi kama da wanda zan dauka a mota

Salees yace sorry sir  bari inbude ta
Nabil yace a a ina zuwa 
Yakashe wayan  yana kallo Hadim 
yace kinji wai  shi bai ma zaci tana ciki bayarufe
 tace yayi  Daurewa  zakayi ka koma Anan ta tagaya masa yanda zaiyi ya ja ra ahinta

to yace yameke 
Dan Nabil sam baya iyayiwa Hadim musu ko meyasa 
 Haka ta rakoshi har wajen mota  yashiga yana korafin
Gaskiya yanzu inaga son da yarufe miki ido baki damu da  damuwa taba my onetace  shine kwan ciyar  hankalin mu kadauren ta shafa kansa tare da rufe basa kofan motan  

Yaja yafice 
 
Tunda yabar waje  ko mutsi takasayi kuman ba ga gara 
Ta yayi  wai ita fandau da aka bawa shatima yana  mata  kallon  wulakan ne Allah yabawa  miji  na 
Ke ce raini  
Amma nayi wasa da   
dama ta waiyo  Muhammad  ina zan gan ka wallh ka zona amince  aure ka koba sani baba ko zan kai karansa kotu  kazo bazan bari  ka kuff cemin ba
       Baganan    Sa   ne yake mata  yawo cikin kunnen 
 _shi dama duk san da yazowa mutum yayi amfani dashi_  
_idan kika yarda kika aure almajiran da baso ki yake ba duk abin da_  _yafaru dake kiyi kuka da kanki_ 
Afirgice ta tashi ina zan ganka ne  
  dama ta dama ta
   Da bar tazube akasa tana cigaba da kukan ta

Ko bude get da shigowa da mota bata jiba  balle  takun sa
kingan ni ko nasake zuwa  wllh naka kasa hakura zuciyata ta kasa  yadda  nabarwa  wan nan almajirin  ke 
Shine na dawo gani
 Gareki ki yan kemin kowane irin hukunci  ban da rabuwa dake  
Arazane tame ke tana cewa  dagake kaine  kadawo   
Wlh basan yazan yiba ni ma bazan iya rabuwa dakai ba  
Ban isa intun kari baban mu da zancen kaba 
Wllh inason ka kai ma kasone balle ne
tom dakata  yanzu yaza ayi 
tace Muhammad wlh ban sani ba ni yarinya ce  kai zaka samu mana mafita

wani irin murmushi yayi na yakusa cika burin Hadim  dinsa  
Yace  idan da  za ki  amin ce kinga ni ma ba dan garin nan bane ni iyaye suna     neger  abin da yakawo ni nan shine nayi dugun  auren wata yarinyar  da  iyayena suke son subani  amma  ni kuma banaso ta  dan bata da tarbiya  ganin ki da hankali da kama lah kuma  yanda kike yarinyan nansan ko kema zaki bude ido  da ra ayina  balle yaran mu 

Da zai yarda munda  ce da juna yanda kema  iyayen ki baza su yarda ba haka ni ma nawa  
Kawai muyi auren mu aboye idan  Allah  ya azurta mu  da haihuwa  muzo kusu da abin da muka haifa  zasu  hakura musamman  ba  baban ki d yake      
Tom yanzu bazan   fuskan matsala  awajen iyayen naka ba 
yace baza ki fuskan ta ba dan ni  dama ba mazaune gida  bane  aiki na yana sudan  kuma can zamu  
Ahaka de yayi yaudaran ta  abin ka  da yarinta  ta hau daram  

 
Yanzu kinsan yanda yanayin auren zaika sance
Girgiza masa kai tayi   
yace dawuri nake son ayi dan ajibi zan ko ma sudan  
Idan kin yarda  se ki bine za a daura mana aure akano  se muwuce ko 
tom amma  fa ina tausayawa  mama ta makahuwa ce  kuma mu biyu  gare ta idan na mata  haka anya  nama ta adalce  

yace Allah  sarki maman mu ashe  bata gani  karki damu  ki bamu shekara  ko baki  haihu ba  zamu dawo  zan fita  da mama waje  a duba idon zata  samu lfy   insha Allah 

tace amma jibi baiyi kusa ba  

yace bai yiba  
tace tom  yazan yi nafito 
 cikin ko sawa da maganan  yace  yanzu  ya akayi kika fito Akwai  waya  acikin wannan  ledan  zamukara sa sauran magana  a waya

ido ta zaro tace  waya ai ni ban iya amfani dashi ba  
 Azuciyan sa yace  
_nide bazan iya zuwa kusa dake yanda dan tsaya koya miki ba_
Afile yace kisamu  wan dan zai koya miki ni  ina dawani  uzuri  ne Zan  tafi  ya meke  akan cuku cukun tafiyan mu  ya mey ke yafara tafiya 
 tace ban san wan da daza koyamin ba 
ada kile ya bata amsa kizauna  anan zan turo akoya miki  ya shiga yaja  

Kai badan yarin ta ba da ta gane
2111 101 pm 234 806 238 3027 DAMA TA

 
            NA

  
      Batul Adam jattko

7
kainuwa wrirters
Association

tana kallon motan yafice ta sauke  ajiyan zuciya  tana hamdala yanzu wannan shine mijina  duk dangin mu ba wacce tayi na saran aure irina 
Tom su yafati masu cemin mummuna  
Suzo suga mijina  
Bari muje muyi shekara dayan mu dawo 
Duk se nanu na ban san suba uwata da yar uwata kawai  nasani  ya kaimin mama  abude  mata idon  ita ma tayi rayuwa kamar kowa  
Tana cikin wannan  tunanin Sojan dazu yakara so inda take 
Mekewa tayi  cak ta  zata zaice  ta tashi tafita   se taji yace
zauna mana oga yace akaya miki waya
Tace alle wayan ma soja ne ze koyamin 
Umm zan sha gata  
yasake cewa ina wayan 
tace bangani ba ko shine a  wancan ledan
tsaki yayi  yace tom kidubo 
Azuciyan sa ko cewa yake oga  agarin wannan temakon nasa yariki to wannan komeye  abin se an koya mata waya wannan ba kauyiyar  idan temakon ta zaiyi  ya bata mana abin da zai bata  harse  ankoya mata 
 Itako  bude ledan tayi  kudi tagani  wanda yafi nawan can karon amma ba ta tsorata  ba 
  Wannan karan  
Wayan ta dauko yar karama ce  Nokia me tocila
Taciro ta meka masa  tace gashi  
yakarbi wayan  ya kunan  yace kin ga idan ankira ki nan zaki danna idan kuma kece kike son kira gayan da  zakiyi   tanuna tasani  dan akwai  wata  makociyar su da take zuwa gidan ta tana bata wayan ta tayi ta danne
 danne
yace yawwa tom aikin iya ma yame kamata  ita kuma ta meke ta dauki wayan tayi anyan fita 
Da tafito  se da tayi tafiya medan da ma nukun  ta samu  napep tace yakai  ta London ciki  gidan Zahra  tun kafin ta sauka a napep  taga gidan arufe da kwado  tace wa me napep  
kaga gidan arufe  jirani  nashi ga makotan ta na tambaya  idan bata nan mujuya ko 

yace wai nawa zakiba ni ne 
tace konawa ne ni zan baka  
Tafita tashiga mako tan suka gaisa da matar tace makociyar ki Zahra fa matar  tace wai ta tafi duba  sirikin ta  bashi  lfy  Yayya  tace idan tazo ace fandau  ce daga anguwan su
matar tace Ayyya anesa kike  ai irin wannan zuwan yanzu ande da se kunyi waya ai  kishiga ki sha ruwa ki huta  
tace bakomai  na gode  idan tazo agaishe ta
matar tace tom 
Ta ficebata  so ba taso tayiwa kawan ta ta kallo  yaushe gamo
Awalwalan ta ta shigo gidan  yau  fandau  harda sallama  da mamaki  mutane gidan suka amsa dan ba tafiye sallama almajirai ne suke ta layin karban abin ci  ba Fanta da Bagaji sune suke rabon  ta  raba gife tawuce  
Atsakar gida ta tadda maman ta tana ta lalumen han yan banda ki  da sandan ta  da sauri ta kara sa inda take ta ka ma sandan ta kaita  tana  tsaye akan ta tagama suka fito ta kaita inda dake alwalan  dan azahar tayi  ta ita kuma ta shige daki  ta boye ledan cikin jakan ta ta fito da wayan shima tabo ye cikin rigan ta  tashi alwalan  tayi  sallah  tafita shara dan yau  
sharan tane  har ta fara shara taji  wannan  wayan yana kara Allah  ya temake ta bawan da yaji yayi saurin fita a gidan

hadim xaune kusa da mijin  ta sani ne a kujera da yake fuskan tan nasu   
Nabil  yayi gyaran murya  
sani  kasan dalilin  da yasa na kira ka 
sani yace a a yallabai  
na kira kane  acikin duk kan mutanen da  na ke tare dasu  nafi yar da daamanan ka  bugu da kari baka da  yawan magana  baka shiga abin da ba ruwan ka  dan haka  nake son saka cikin wani  sirrina  dan nasan kai  amincicce nane
sani yace haka ne yallabai  duk yanda kake son kasan cewa dani za ka sameni  fiye da yan da kake so  
Babu ne kawai baka min  ba 
Nabil  yace tom masha Allah  
Inason kamin alkawari  idan nayi sirri da kai  duk rinsi ba za kagayawa kowa ba  ba na fatan kowa yasani   da gani sai  kai sai mata ta
sani yace yallabai  na dauka wllh idan kayi sirri dani ko  wuka aka  daura min bazan bude wannan  sirrin ba
Nabil yace  sani  aure nake sonyi  na sirri  ba tare da sanin iyayena ba haka ita ma yarinyar basani  kowa nata shiya sa nake son kafita da ita daga garin munyi da ida akano  za adaura auren  amma kuma  gaskiyan  ba a kano  za a daura ba saboda  kada wata ran tane mi shedu a inda  aka daura  a kaduna ko zareya  nake son a daura

sani yace  tom yallabai  ita kan ta kana  boye mata wani  abu kenan 
Nabil  yace  sosai  
Nan Nabil ya kwashe komai  game da manu far su yagaya wa sani

sani yani   sa  yace    yawwa oga nagane nufin ka nace wa kaduna kano  ko da za tace bata yar da ba tane miwajen ko  amma  yaza ayi  kana nufin ba tasan kano ba 
Nabil  yake  ai yanzu muka gama waya da ita tace ita ko damaturu bata  taba zuwa ba

sani yace idan muka jen kano ta tambaye ni fa kasan   fakano  baya buya  
Yace kai da zakayi  hanya  KADUNA meya hada ka da cikin  gari kayan ki baya kuma  gudu  zakayi sosai  yan da  baza ta tsaya kalle kalle  ba
Sani yace tom yanzu  idan muje kadunan yaza ayi  da yanda auren zai  kasan ce  waye zai yarda  ya daura aure  batare  da shedu ba

Nabil yace  wannan  yarage kai da uwar  dakin ka dan ni ba nawa ciki  ita ta tsara abin ta yakarasa  magana  yana  kallo Hadim

shima sanin  kallo ta yayi yace  uwar dakin na muna jiran ki
hadim  tace idan kukaje  ka samu irin anguwan  masu ka ramin karfin nan za kasa mu  masallacin  dai dai  rin ankusa shiga  sallah din na ka samu  limamin   
Kace masa  kanna son daurawa  kanwar ka aure  amma  da  ita zaka  je  idan  malamin yace ina manyan ku  ko yace  daga  ina kuke  kace  ku marayune  a Lagos  kuke da  zama  amma  asalin ku  yan  Niger ne  
Kunzo  kaduna ne dalilin  fita da kanwar ka waje  za a mata  aikin idon  tom  bayan  kunzo  nan se  awajen  aikin ka akace  ba abaka izine ba  
Shine wani  abokin  ka a India yace  katuro ta shizai mata kowai tunda  acan yake  
Ganin ba muharra min ta bane yasa  kace  a a  shine  abokin naka yace  shi da ma yana son ta idan kana tsoron wani abune  kadaura musu  aure kafin ka  turota  kai kuma  kafi amin cewa da hakan shine  kake son adaura  yanzu   dan yan zu za su tashi  yan ayi adaura auren  lokaci  zai kure  
Nasan zasu  bukaci koda a waya ne ka hada su da  walilyan ku  se ka kirani zan sa  waya ta  a muryan maza  muyi mgn dashi  idan sun bukaci  na mijin  se ka kira Nabil  
Wannan shine ka dai hanyar da zai bamu  daman auren boye asauka ke

sani ya tafa mata  
Yana cewa  kai uwar daki na  baki da  wasa 
shiko Nabil rungume ta yayi  yana cewa my one  ta ina kike fidda basira kine

tace Wllh dole ne my swt yan da wannan  baZAINABU  din taku tada ge  za ta  aura maka mesu nan ta  wan da bazan  iya jurewa  hakan ba

Sani yace yanzu goben da yau she za mufi ta  
Nabil yace da a suba

sani yace zaku sameni me rike muku sirrin ku ku ma zan yi duk yan da zanyi  na ga ma sa mu wa ni  matsala  ba awan nan aikin da ka bani

Nabil yace na gd
nine da gdy yallabai  kafi ko mai awaje na  fana mu Allah yara haihuwan da  zatayi na narko  ta haifi yara 3 ko 4 kaga kwalleya yabiya kudin  sabulu

    Fandau  
Rasa inda zatayi da wayan tayi  ta fadan kangon gidan  wanda ake karatu da daddare  nan suka gama magana amma yaja ta sun ba ta lokacin dayawa  
Tana fitowa tagahar  anyi shara  matan gidan suna ta faman yi mata habai ci da dan fadan su na bata musu shara kan lokaci ba dan  de suna shakkan  fandau  ne da bagana  ce  da se inda mai yakere  

Ko kallon inda suke ba tayi ba tawuce  dakin su 
Bagana ce tashiga  
tace haba ya fandau ina kika shiga ne ke kullum  se kinsa an mana gori  agidan  nan kin san sharan kine kika bare kika fita
 Suna cewa uwar mu azaune  su dafa su bata mu azaune 
Sharan ma de nayi  zakiyi  da naga abin yayi yawa na tashi na share
Ke ta dakatar da bagana  anki amu su sharan banzaye kawai macuta   bin cin suden  banza na zalin cin  ko ba aga ban mu  suke dafa abin da  ransu  yake  so ba bayan  sun gama jagolgolon  su sun ba mu mu na gani  baza abamu ba  in munci nama  a gidan nan se juma a shi ma dan rago ake yankawa ne su bamu yan da ran su yake so su kwashi sauran su  shige  dakin su   duk lemukan gwan gwani da naro ba da baba yake  sawa  ashigo dashi  sun taba bamu  da muda  almajiran  gidan nan ki gaya mun  ban ban  cin mu  wllh  nede  naku
Sa   dena musu  bauta
Bagana tace  hakane kam nan da wata 2 ai shikenan  kina gidan shatiman ki  wllh yafandau  kinyi  dace  shatiman  yana da zuciyan  ne ma yabude shagon sa na kansa ke kam kin dace  se de  fatana Allah  yasa  ya soki 
Tsaki fandau  tayi  tace  can ta matse  ma sa kar ma yasoni  baya gabana Wllh

ya fandau  kin sanme kike cewa kuwa

Fandau  tace meko nace
naga dakina  son  shatiman  shene de  baya sonki  
fandau tace tom nima yanzu nace banayi kuma Wllh  bashi zan  aura ba
bagana tace  kin san me kike cewa  kuwa yafandau  
Kin manta waye babane  
Tom idan bakya son  sa  ina wani  ke da bawan da  ya taba  cewa yana son ki  
fandau  tace aganin ki ba  zan baki mamaki 
          Jattko
08062383027
2111 102 pm 234 806 238 3027 DAMA TA

           NA
           
       Batul Adam jattko
KANUWA  writers
     8
 dariya bagana tayi  tace  ai mamaki  daya zaki bani  naga  kin ja hankalin  shatiman  yafara sokin

dakata Fandau katse ta cikin tsawa    kar kika ra yimin maganan  Wannan  shatiman  yau she na fara wasa da ke  
bagana tace afuwa  yar uwa  nabari 
Dan bagana  tana mugun shayin yayar ta ta duk da bawani ratane  tsakanin su ba

          waye
  nabil shid
 Nabil danega
Alh abukar manga
  Alh abukar  dan asalin maiduguri  ne  cikeken kanuri  
 Su ukku iyayen su su ka  ahaifa  ZAINABU  itace babba  da tazara sosai tsakanin ta da abukar  wanda kafin ahaifi wanda ya biyo ba yan sa ita ZAINABU  har anyi auren ta wanda yabiyo bayan  abukar  shine inusa 
Iyayen su sun da de da rasuwa  tunkafin  auren abukar  shiyasa suke daukan ZAINABU  tamkar  itace uwa da uban su  dan itace ko mai nasu  abukar  yana da matan  aure biyu da yara da dama Maimutatu itace uwar gida suna ki ranta  da  bani  se  ummin  Nabil itace  amarriya 
Sunan ta Hajara  duk yaran ita ma ummi suke  kiran ta  Maimutatu  yaran ta  9 amma mata ta fara haifa 6 mata 2 maza matan ta fara haifa 
Ita kuma hajara  ummi   yaran ta 5  mata 2 maza  3 nabil shine babba      se kamal  se  Hanif   se Jidda  nabeela  
Akwai hadin kai  da fashin tan juna agidan  yan da   baza ka gane dan wannan d Wannan  ba ban banci kawai  yaran  ummi  fararene  irin sol din nan tunda  ita ummi shuwa ce  Maimutatu  kuma kanuri

Nabil tunyana yaro  yake mutukar  son ball kullum  yana gidan su abokin sa      bilal  suna kallo  tashan ball  sosai shida bilAL ra ayin su yazo daya ko da lokacin  sasu  a makaran ta yayi adare aka sasu  

Kan su baya ja sede afito  dasu wasa ka  wai  anan  za agane  su mazane  amma  aciki aji  kamar  sokayi   lokacin  jarrabawa  kusan  susu ke daukan  ajin  malam tunsu na complain har suka gaji wani malamine  yaga  yanda suka mayar da han kalin su wajen wasan kolon ne  yasa  yace wata  kilah  anan abincin su  yake shene  yadage  musu  irin idan za ayi gasa  na makaran tu  yake hadawa dasu  duk da basu kai ba amma abin  mamaki  sunfi manya  bada shimma  ba taba kai su gasa  sun ba da kunya ba se de sulashe  

Tun suna primary school  ake fita da su   jahuhi  ga san   bilAL  Nabil  yara  ne da suka sha  hara tun suna yara  karatu ko ba abin da suka sinta har suka gama primary  din su  ganin haka

Baban bilal alh maina  khange  ya yanke shawarar  fita  da  bilAL  England    dan sashi  amakaran koyar da ball din  gaba daya wato  poot ball academy  
Atake yana gaya wa bilal  yace ina shifa  ba inda zai je  inko  ba Haka  ba se  de  idan  da  abokin sa  Nabil  za a fita  ta a kayi akayi  yaki  daga   karshe  

Tubali Hausa Novel Complete Book 2


Alh maina  ya nemi shawaran baban  Nabil  alh abukar  yace  shi  bashi  da kudin  da  zai  fida  dashi  waje  dan  yakoyi  wata  ball  acikin  yaran  sa maban da Nabil  ne  kadai  meyin  private school  duk comvt suke yi shima  ga nin   Nabil  shini  babba  a maza  shiyasa
alh maina yayi Murmushin  yace  alh abukar  ni yar dan  ka nake buka ta  bilal da Nabil  dayane  awaje  na  
Alh abukar  yace  
 yace  aini  idan za ka yanke  hukun ci akan  Nabil  base  kasa  nar dani  ba 

Haka aka tarka tasu  aka kai  su  kasan na England  
Aiko  a nan ne  suka san  an  sasu  makaran ta dan ko yaran  turawa  basu girma suke  ahaka suka  gama 
Secondary school  din su  koran  graduation din su 
Yan gidan su bilal kam duk ka sukaje  
Shiko Nabil inusa  ne yaje  kanin baban s
 Sunsamu karramawa  sosai  sun sha kyututuka  dan gasu sun murje sunyi kyu  dan duk kan su farare ne shikam  Nabil  yasa je da turawan sosai  se kyu ma daya fi dayawa acikin su  
Atake malamn su suka bada shawaran  Idan suka gama hutun su suzo su  jona degreen

a nan dan shekara 2 ne bawani dade wa zasuyi ba 

Dawowar su gida  yaga  hadim din sa  ta girma  hadim  ka  mar yan da nagaya  muku  yar gidan   yayar ummin sace  da  ummi da mama wato  fatime  uwa da uba daya  su 6 amma 2 sun rasu  yan zu saura  fatime    
Da  ummi da abba  musa  da abba jabir  
  A Wannan zuwan ne   suka nuna  bajin tan su wan da ba cikin maiduguri kadai  ba  Nigeria ma tasan  da zaman su wan da  awan lokaci  du du du bazasu  wace  shikara 17  dan  asan da  sukayi degree din su ma a san  nan suka  cika  19 yarane  ashe karu amma  bame  kallon su bai  ce mudu cikakkun samari  bane  
Basu wani da de dazuwa ba bilal yayi  aure  amma  Nabil  yace shifa  yayi  yaro dayawa  
Hadim  ba nacin  da batayi ba yace tabari  ta gama sucondury  tukun 
Wasa  wasa wadan  nan  yaran  sun  gan gar kananun  yan ball  na Nigeria  a na haka